VOA60 DUNIYA: Jami’ai Indonesia Sun Bada Umarnin Kwashe Mutane Dubu 100 Dake Tazarar Mil 5 Zuwa 6 Daga Dutsen Agung
Your browser doesn’t support HTML5
Jami’ai sun bada umarnin kwashe mutane dubu 100 dake tazarar mil 5 zuwa 6 daga dutsen Agung wanda ke ci gaba da tumbudin toka.