Iyalin Ma’aikacin Da Ya Rasu A Harin Gidan Yarin Jos Sun Bukaci Taimako

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan wasu kwanaki da kai hari a wani gidan yari a jihar Filato, iyalin ma’aikacin gidan yarin da ya rasa ransa a lamarin, sun bukaci gwamnati da ta taimaka musu. Fiye da firsinoni 260 suka gudu a lokacin da aka balle gidan yari.