Iraniyawa ‘Yan Amurka Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna Kyama Ga Sabon Shugaban Iran Masoud Pezeshkian

Iran

iran

Iran

Iran

Iran

Iran

Iran

Dubban Iraniyawa ‘yan Amurka da magoya bayansu daga fadin Amurka ne suka gudanar da zanga-zanga a shelkwatar MDD dake birnin New York. Zanga-zangar wacce kungiyar gamayyar Iraniyawa ‘yan Amurka (OIAC) ta shirya ta bukaci MDD ta sa baki kan “laifuffukan da gwamnatin kasar ke aikatawa kan bil adama.