ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Nazari Akan Na’ura Mai Kwakwalwa, AI, Satumba 11, 2023

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - Shirin Ilmi na wannan makon ya tattauna da wani jami’i a Jami’ar kimiya da fasaha dake jihar Bauchi game da shirin kirkira da nazari akan na’ura mai kwakwalwa ta zamani da ake kira AI ko Artificial Intelligence.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Nazari Akan Na’ura Mai Kwakwalwa, AI, Satumba 11, 2023.m4a