ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Waiwayen Shirye-shiryen Da Muka Gudanar A Shekarar 2024, Disamba 30, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun mun yi waiwaye akan shirye-shiryen da muka gudanar a wannan shekara mai karewa, akan batutuwan da suka shafi fannin ilimi, matsalolin akan iyaye, da dalibai a Najeriya da kuma wasu kasashe na yankin sahel.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Waiwayen Shirye-shiryen Da Muka Gudanar Kan Ilimi A 2024, Disamba 30, 2024.mp3