ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Matsalolin Da Ake Fuskanta Fannin Ilimi a Yankunan Arewa- Oktoba 14, 2024

Babangida Jibrin

Shirin ilimi na wannan mako ya duba matsalolin Ilimi a yankunan Arewa maso gabashi da Arewa maso yanmacin Najeriya da aka nazarta a wani babban taro da aka gudanar a Bauchi da Jigawa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Matsalolin Ilimi Da Ake Fuskanta a Yankunan Arewa Oktoba