Hukumar EFCC Ta Kai Samame Shelkwatan Kamfanin Dangote A Legas

Hedkwatar Hukumar EFCC Da Ke Abuja

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa da kuma zagon kasa ga tattalin arzikin Najeriya ta kai samame shelkwatan kanfanin Dangote dake birnin Legas.

Wakilinmu Babangida jibrin ya aiko mana da karin bayani

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar EFCC Ta Kai Samame Shelkwatan Kamfanin Dangote A Legas