Hotunan Makarantar Jangebe Da Aka Sace Dalibai Sama Da 300

Daya daga cikin jirage masu saukar ungula da aka tura neman daliban Jangebe

Allon makarantar Sakanadaren Jangebe

Cikin makarantar ta Jangebe.jpeg

Jami'an tsaro a yankin Jangebe bayan sace daliban.jpeg

Lokacin da iyaye suke kwashe 'ya'yansu da suka tsira a makarantar Jangebe

Jami'an tsaro da manyan jami;an gwamnatin da suka ziyara makarantar Jangebe.jpeg

Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai mata 317 a makarantar sakandare da ke Jangebe a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya yayin da hukumomi ke kokarin an kubutar da su.