Hotunan Cin Nassara Shugaba Tayyip Erdogan a Zaben Raba Gardama A Istambul

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan 

Taron magoyan baya shugaba Tayyip Erdogan a lokcin da suka tarbe shi a babban birnin Istanbul.

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan  da magoyan bayan  shi a babban birnin Istanbul.

Wata mace tana kada kuri'a a Turkiyya a lokacin zaben raba gardama a babban birnin Istambul.

Hoton shugaba Tayyip Erdogan a babban birnin Istanbul.

Hoton  Tayyip Erdogan a babban birnin Istanbul.

Wata mace a lokacin zaben raba gardama a babban birnin Istambul.

Magoya bayan Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan a birnin Istanbul.

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan 

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan 

Wani da ga cikin masu kada kuri'ar raba gardama a babban birnin Istambul.

Wani da ga cikin masu kada kuri'a a Istambul.

Shugaba Tayyip Erdogan a lokacin da yake kada kuri'arsa ta zaben raba gardama a babban birnin Istambul. 

Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya shiga tarihi bayan da ya sami nasara a zaben raba gardama da aka gudanar a kasar Turkiyya.