Harin bom a Nyanya, Kilomita 16 Daga Tsakiyar Birnin Abuja, Afrilu 14, 2014

Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan a wajen harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.

Motocin da harin bom a Nyanya ya shafa, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.

Gawarwakin mutanen da suka mutu sakamakon harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.

Motocin da suka lalace sakamakon harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.

Wasu motoci da suka kone bayan harin bom a Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Afrilu 14, 2014.