Gwamnati Ta Karya Farashin Kayan Abinci a Yankin Damagaram

Daya daga cikin matan Damagaram da suka amfana da wanan shirin

Wanmi mazaunin Damagaram da shi ma ya ci gajiyar shirin samar da abinci ga talakawa

A nan ana auna kayan abinci ne ga mabukata a farashi ma rahusa a Damagaram

Yadda mutane ke layi domin sayen kayan abinci a Damagaram bayan da gwamnati ta karya farashin kayan hatsi ga talakawa

Hatsin dawa

Yadda mata mazauna yankin Damagaram ke zuwa sayen kayana abinci