GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Mayu 03, 2018: Jawabin Mai Martaba Sarkin Kano Kan Matsalolin Mata Da Kananan yara. Kashi Na Biyu

Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye da mu shirin Domin Iyali. ya sami wakilci a wajen taron bitar da Shugabannin kasar Nijar suka shirya a watan da ya gabata, inda suka gayyaci Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi na Biyu domin daukar darasi kan matakan da masarautar Kano ke dauka na magance matsalolin mata da kananan yara. A yau, jawabin na mai martaba ya ta'allaka ne kan ka'idojin aure.

Ku saurari cikakken shirin domin jin bayanin nasa.

Your browser doesn’t support HTML5

Jawabin mai martaba sarkin Kano-Kashi Na Biyu:10"