GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Fabrairu,22, 2018, Tattaunawa Kan Cin Zarafin Iyali A Gida Kashi Na Uku

Grace Alheri Abdu

Kafin muyi sallama da bakin namu Barrister Badiha Abdullahi Mu’azu ‘yar gwagwarmayar kare hakkokin mata da kananan yara, da Malama Naja’atu Bello Jibril malamar tarbiya dake koyarwa a kwalejin nazarin addinin Musulunci ta Aminu Kano, da kuma Mohammed Ali Mashi shugaban kungiyar kare hakin yara kanana da kuma mutane masu rauni wadanda suke bada gudummuwa a yunkurin shawo kan cin zarafin iyali.

Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya nemi sanin abinda yake tura mata su dauki abinda ke tsakaninsu da mazansu ko abokan zamansu da ake kira kishiyoyi su maida shi a kan 'ya'ya. Sai Barrista Badiha ta bayyana cewa .

Your browser doesn’t support HTML5

Cin Zarafin iyali a gida PT3-10:25"