WASHINGTON, DC —
Idan kuna biye damu, shirin Domin Iyali ya gayyaci Barrister Badiha Abdullahi Mu’azu ‘yar gwagwarmayar kare hakkokin mata da kananan yara, da Malama Naja’atu Bello Jibril malamar tarbiya dake koyarwa a kwalejin nazarin addinin Musulunci ta Aminu Kano, da kuma Mohammed Ali Mashi shugaban kungiyar kare hakin yara kanana da kuma mutane masu rauni, wadanda suke nazarin abinda ya shafi cin zarafin iyali da nufin gano inda zaren ya harke da kuma hanyar warware shi. Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya nemi sanin abinda ke sabbaba cin zarafin iyali, sai Brrister Badiya ta bayyana cewa.
Facebook Forum