Faduwar Wasu Jiga-Jigan APC Abin A Yaba Ma Na Ne – Shugaban APC

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu ya ce shan kaye da wasu jiga-jigan jam’iyyarsu suka yi a zaben 25 ga watan Fabrairu 2023, abin a yaba ma jam’iyyarsu ne bisa shirya zabe na gaskiya.