DOMIN IYALI: Yadda Matan Najeriya Zasu Tinkari Zaben 2023-Kashi Na Biyar, Satumba, 08, 2022

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin namu da ke nazarin yadda mata a Najeriya za su iya hada kai su marawa matan da su ka lashe zabukan fidda gwani domin shiga babban zaben da za a gudanar a kasar a shekara ta 2023, sun bayyana matsayarsu kan yadda su ke gani 'yan takarar za su iya lashe zabe.

Yau ma muna tare da, Hajiya Khadija Abdullahi Iya ‘yan takarar gwamnan jihar Naija ta jam’iyar AFGA, da Mrs Dorathy Nuhu Aken ‘Ova wadda ta nemi a tsaida ita takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar SDP, da Hajiya Mariya Ibrahim Baba ‘yar siyasa kuma ‘yar gwaggwarmaya, da kuma dan siyasa Sa’idu Gombe,

Saurarin karashen tattaunawar da Shamsiya Hamza Ibrahim ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Yadda Matan Najeriya Zasu Tinkari Zaben 2023-Kashi Na Biyar,