DOMIN IYALI: Yadda Matan Ghana Suke Jajircewa Wajen Neman Abin Dogara Da Kai: Kashi Na Uku, Janairu 25, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa da wasu mata a kasar Ghana akan yadda shekarar da ta gabata suka dandana kudarsu duk da cewa da yawansu na da kwazo da harzaka wajen neman abin dogara da kansu da kuma neman abinda gwamnati za ta taimaka da shi.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Yadda Matan Ghana Suke Jajircewa Wajen Neman Abin Dogara Da Kai: Kashi Na Uku, Janairu 25, 2024.m4a