DOMIN IYALI: Yadda Ilmi Ke Taimakawa Wajen Auren Gata, Nuwamba 23, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON D. C. - Shirin Domin Iyali na wannan makon ya duba yadda ilmi ke taimakawa wajen auren gata, da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta kashe kudade, a wani shiri na yi wa zawarawa aure.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Yadda Ilmi Ke Taimakawa Wajen Auren Gata, Nuwamba 23, 2023