WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun tattauna ne akan tallafin da gwamnatin Najeriya ta raba wa mutanen kasar domin rage radadin tsadar rayuwa, ra’ayoyin wasu da ko sun samu, ko basu samu ba.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna