DOMIN IYALI: Tattaunawa Da Masu Ruwa Da Tsaki Akan Fayyace Abinda Ake Nufi Da 'Yancin Mata-Kashi Na Biyu, Yuni 2, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - Idan kuna biye da mu, shirin, Domin Iyali ya karbi bakuncin masu ruwa da tsaki da nufin kara fayyace abinda ake nufi da ‘yancin mata a hukumance, da kuma rawar da daidaikun jama’a za su iya takawa domin kare wannan ‘yancin musamman jami’an sabuwar gwamnatin da aka kafa a Najeriya.

Baki da muka gayyata domin haska fitila kan wannan batun sun hada da Barrista Aisha Aliyu Tijjani Malama a fannin nazarin harkokin addinin shari’ar Musulunci ta Kano, da Uztaz Abubakar Abdulsalam Babangwale, da kuma kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo.

Kwamred Yahaya yana bayyana inda aka fara samun cikas a wajen kiyaye wannan ‘yancin lokaci ya kwace mana, inda kuma mu ka tashi ke nan a wannan shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Da Masu Ruwa Da Tsaki Akan Fayyace Abinda Ake Nufi Da 'Yancin Mata-Kashi Na Biyu