Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Waiwaya- Batun Bautar Da Kananan Yara A Nijer Da Kuma Ilimin Mata A Ghana-Disamba, 29, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A yau, alhamis ta karshe a shekara ta dubu biyu da ishirin da biyu, shirin Domin Iyali ya waiwayi batun bautar da kananan yara da kuma koma bayan ilimin mata da ake fuskanta a arewacin Ghana.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Batun Bautar Da Kananan Yara A Nijer Da Kuma Ilimin Mata A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG