DOMIN IYALI: Tasirin Yajin Aikin Ma'aikata Akan Iyalai A Najeriya, Yuni 13, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - Shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki akan tasirin yajin aikin da gamayyar kungiyar kwadago ta Najeriya ta gudanar a kan iyalai, don neman gwamnati ta biya ma'aikata albashi mai tsoka.

Saurari cikakken shirin wanda Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tasirin Yajin Aikin Ma'aikata Akan Iyalai A Najeriya, Yuni 13, 2024.mp3