DOMIN IYALI: Tasirin Mutuwar Aure Musamman Ga Mata Da ‘Ya’yansu-Kashi Na Biyu , Mayu 18, 2023

Alheri Grace Abdu

A shirin da ya bagata mun karbi bakuncin wadansu zaurawa a kasar Kamaru domin nazarin tasirin mutuwar aure ga ma’auratan musamman mata da ‘ya’yansu, da kuma yadda lamarin ya shafi ci gaban iyali.

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin mu na wannan makon Hajiya Habiba ta bayyana cewa, a saninta kananan yara ba su fuskantar tsangwama kamar iyayensu mata da aurensu ya mutu.

Sashen Hausa Na Muryar Amurka Ya Gudanar Da Wani Taron Ilmantar Da Mata Gabanin Zabe

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tasirin Mutuwar Aure Musamman Ga Mata Da ‘Ya’yansu-Kashi Na Biyu , Mayu 18, 2023.mp3