DOMIN IYALI: Shirin Auren Zaurawa Da Tasirinsa Ga Al'umma, Kashi Na Daya-Nuwamba 09, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon za mu tattauna batun kudaden da gwamnati ta kashe a wani shiri na yi wa zaurawa aure a Jihar Kano da kuma tasirin irin wannan shiri, musamman ganin yadda har yanzu mata da dama ba su da aure, suna shiga bara, da zaman kashe wando.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Shirin Auren Zaurawa Na Gaba Daya, Da Tasirinsa, Nuwamba 09, 2023.mp3