Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Tasirin Matsin Tattalin Arziki Ga Rayuwar Iyali A Najeriya, Oktoba 12, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba yadda matsin tattalin arziki da ake fuskanta a Najeriya ke tasiri ga masu kananan masana’antu da rayuwarsu ta yau da kullum ta iyali.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Tasirin Matsin Tattalin Arziki Ga Rayuwar Iyali A Najeriya, Oktoba 12, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:46 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG