DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Biyu-Afrilu, 06, 2023

Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu, makon da ya gabata, muka fara nazartar rawar da mata su ka taka a babban zaben da aka gudanar a Najeriya da burin mata na kara shiga a dama da su ya gamu da cikas.

Har yanzu muna tare da Hon Maryam Umar Kofarmata ‘yar siyasa a jam’iyar APC, da Barrista Amina Umar da ke sharhi kan al’amuran yau da kullum, sai Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo shima mai sharhi kan al’umuran da suka shafi shugabanci.

Kwamred Shu’aibu yana bayani kan rauni da ake samu a tsarin tallafin da wadansu kungiyoyi ke badawa na ganin mata sun sami shiga lokaci ya kwace mana. Inda kuma mu ka tashi ke nan yau a tattaunawa da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Rawar Da Mata Suka Taka A Zaben Najeriya, Kashi Na Biyu