DOMIN IYALI: Rantsar Da Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Alkali A Jihar Kano, Kashi Na Biyu - Agusta 10, 2023

Alheri Grace Abdu

A shirin makon da ya gabata, mun fara tattaunawa akan ci gaba da aka samu a Jihar Kano bayan da Majalisar Dokokin Jihar ta amince da zabar Dije Aboki a matsayin babbar alkalin jihar wadda ta kasance mace ta farko a tarihin jihar da za ta rike wannan mukamin.

A wannan makon, za mu dora daga inda muka tsaya inda Barrista Ce’I ya fara bayani kan matsalolin da ke kawo koma baya a bangaren shari’a da alkali Dije Aboki zata tunkara a jihar.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Rantsar Da Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Alkali A Jihar Kano, Kashi Na Biyu - Yuli 20, 2023