DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Matan Da Ake Cin Zarafinsu Suke Tsoron Neman Taimako, Mayu 30, 2024

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba batun cin zarafin mata a gidajen aure da musamman yadda tsoro yake hana su neman taimako.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Tattaunawa Kan Matan Da Ake Cin Zarafinsu Suke Tsoron Neman Taimako, Mayu 30, 2024