DOMIN IYALI: Fahimtar Abinda Ake Nufi Da ‘Yancin Mata Da Yadda Za'a Kare ‘Yancinsu, Yuni 15, 2023

Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon abinda ya fita fili a tattaunawar da muka yi da wasu masu ruwa da tsaki da suka hada da Barrista Aisha Aliyu Tijjani, da Kwamred Yahaya Shu’aibu Ngogo, da kuma Uztaz Abubakar Abdulsalam Babangwale shine cewa, mutane da dama, da suka hada da wakilan al’umma basu fahimci ainihin abinda ake nufi da ‘yancin mata ko kuma yadda za'a iya kare wannan ‘yancin ba, ba tare da an sabawa addini ko al’ada ba.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Fahimtar Adinda Ake Nufi Da ‘Yancin Mata Da Yadda Za A Kare ‘Yancin, Yuni 15, 2023