washington, dc —
WASHINGTON, D. C. - A ci gaba da nazarin tasirin auren gata da gwamnatin jihar Kano ta ke shiryawa, shirin Domin Iyali na wannan makon ya tattauna akan tasirin shirin ga ma'auratan da kuma dalilan da ya sa wasu mazan ba sa son auren zaurawa.
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5