Batun kashi talatin cikin dari na gurabun mukaman siyasa da shugabanci da mata ke nema musamman a kasashen Afrika inda aka bar su a baya, ya samo asali ne daga yarjejeniyar kasa-da-kasa da aka rattabawa hannu a birnin New York na Amurka a shekarar 1979.
WASHINGTON, D. C. -A cikin shirin mu na wannan makon mun tattauna da wasu masu ruwa da tsaki akan wannan yarjejeniya da aka rattabawa hannu domin kawar da duk wani nau’i na nuna wariya ga mata.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5