DOMIN IYALI: Abinda Al'ummar Kasar Kamaru Ke Son Gwamnati Ta Sa Gaba Wannan Shekarar-Janairu, 12 , 2023

Alheri Grace Abdu

Yau shirin Domin Iyali ya isa kasar Kamaru domin jin abinda ya zamewa al’umma rika wuya a shekara da ta gabata, da kuma inda al’umma ke so hukumomin kasar su sa gaba a wannan shekarar domin inganta rayuwar iyali.

Batutuwan da suka ambata sun hada da tsadar rayuwa, rashin aikin yi tsakanin matasa, rashin isassu da kuma ingantattun cibiyoyin jinya, da dai sauransu.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Abinda Al'ummar Kasar Kamaru Ke Son Gwamnati Ta Sa Gaba Wannan Shekarar