CIWON ‘YA MACE: Nazari Kan Kalubalen Rayuwa , Nuwamba 23, 2022

Aisha Muazu

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba yadda samun nasara a rayuwa ke tattare da nasa kalubale amma idan mutum ya jajirce kuma yayi aiki, zai kai ga nasara.

Saurari cikakken shirin da Aisha Muazu ta gabatarar:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON ‘YA MACE: Duk Kalubalen Rayuwa Idan Mutun Ya Jajirce Zai Kai Ga Nasara, Nuwamba 23, 2022.mp3