CBN ya yi karin haske kan banbanci da ke tsakanin tsoffi da sabbin takardun naira

Your browser doesn’t support HTML5

Daraktan kudi na Babban bankin Najeriya CBN ya ce matakin rage yawan kudaden tsaba da mutane za su cira daga asusunsu an kirkire shi ne don komawa harkar cinikayya ta zamani wato digital wanda dole kowanne dan Najeriya ya bude asusun banki.