Bana Goyon Bayan Karba-Karba A Siyasar Najeriya – Bamanga Tukur

Your browser doesn’t support HTML5

Tsohon shugaban babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, Bamanga Tukur ya ce ba ya goyon bayan tsarin karba-karba a sha’anin shugabancin kasar.