A cikin shirin na wannan makon wasu magoya bayan jam’iyyar APC a Jihar Bornon Najeriya sun bayyana fushinsu kan zargin dora musu dan takara, sabanin wanda suke bukata, ta hanyar yi wa gwamnan Jihar ihu.
ABUJA, NIGERIA- Shin yaya masu fashin baki suke hasashen alkaluman kuri’un zabe na jam’iyyar PDP, bayan ficewar gwamna Wike daga tawagar yakin neman zaben ta?
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na jihar Ribasa.
APC, PDP
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Magoya Bayan Jam’iyyar APC A Jihar Borno Sun Ki Na’am Da Canza Musu ‘Yan Takara, Satumba 28, 2022.mp3