BAKI MAI YANKA WUYA: Yadda Sabuwar Gwamnati Ke Wargaza Akasarin Tsare-tsaren Gwamnatin Da Ta Wuce, Yuni 07, 2023

Murtala Sanyinna

WASHINTON, D.C. - A cikin shirin na wannan makon, kusan ya zama al’ada a wasu sassan Najeriya idan aka samu sauyin gwamnati, musamman daga wata jam’iyya zuwa wata, sabuwar gwamnatin takan maida hankali wajen wargaza akasarin tsare-tsaren da gwamnatin da ta wuce ta yi. Wannan ne Yanzu haka ke faruwa a wasu jihohi kamar Kano da Sokoto.

Yadda Aka Mika Mulki Ga Sabon Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf 3

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Sabuwar Gwamnati Na Wargaza Akasarin Tsare-tsaren Gwamnatin Da Ta Wuce, Yuni 07, 2023.mp3