Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Martani Wasu Tsofaffin Gwamnoni Arewa Kan Zargin Goyon Bayan Takarar Atiku Abubakar - Janairu 18, 2023


Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna

A yayin da ya rage kusan wata daya a gudanar da babban zaben Najeriya, Jam’iyyar PDP a jihar Yobe ta rasa shugabarta ta mata. Wasu tsofaffin gwamnonin Arewa, sun maida martani kan zargin cewa suna goyon bayan takarar Atiku Abubakar ne saboda wata manufa.

Saurari shirin cikin sauti:

BAKI MAI YANKA WUYA: Martani Wasu Tsoffin Gwamnoni Arewa Kan Zargin Goyon Bayan Takarar Atiki Abubakar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

XS
SM
MD
LG