BAKI MAI YANKA WUYA: Abinda 'Yan Jam'iyar APC Ke Cewa Kan Jagorancin Buhari, Nuwamba 09, 2022

Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon ya tabo batun zargin hakin ko-oho da ake zargin Shugaba Buhari da nunawa jam'iyarsa ta APC, da kuma zargin da Jam’iyyar PDP mai adawa a Jihar Borno ta ke yi wa jam’iyyar APC mai mulki, na yin barazana ga rayukan magoya bayanta.

Shugaba Buhari

APC, PDP

Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Halin “Ko Oho” Na Buhari Game Da Jam’iyyarsa, Nuwamba 09, 2022.mp3