ASUU ta Dakatar da Yajin Aiki Daga Yau Talata

Dr. Nasir Isa Fagge shugaban kungiyar malaman jami'o'in kasar Najeriya.

Shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, Dr.Nasir Isa Fagge ne ya bada labarin a garin Minna , jahar Naija
Karshen ta kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU a tkaice, ta dakatar da yajin aikin da ta shafe watanni biyar ta na yi. Shugaban kungiyar Dr.Nsir Isa Fagge ya shaidawa wakilin Sashen Hausa Mustapha Nasiru Batsari cewa kungiyar ta dakatar da yajin aikin ne bayan wata yarjejeniyar da ta kulla da gamnatin kasar Najeriya.Ga rahoton Mustpha Nasiru Batsari daga Minna, jahar Naija:

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar ASUU ta dakatar da yajin aiki daga yau talata - 3:11