Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Malaman Jami'a Zata Bayyana Matsayinta Yau


ASUU
ASUU

Kungiyar Malaman Jami'a Zata Bayyana Matsayinta Yau Ko Zata Cigaba Da Yajin Aiki

Daga Najeriya kuma mun sami labarin cewa kungiyar malaman jami’oi, da take yajin aiki na tsawon wata shida yanzu, tayi wani taro cikin sirri a jami’ar kimiyyah da fasaha dake Minna babban birnin jihar Niger, bayan wata yarjejeniya da aka ce sun cimma da gwamnatin tarayya makon jiya da watakil zai kaiga su janye yajin aikim. Sahabo Imam ya tattauna da wakilin Sashen Hausa a yankin Mustapha Nasiru Batsari domin jin sakamakon taron.
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG