AREWA A YAU: Shawarar Kafa Bankuna Mallakar Yankin Arewacin Najeriya, Fabrairu 15, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka

A cikin shirin na wannan makon, mun duba batun kawo shawara ce ta kafa bankuna mallakar yankin Arewa da rassa a dukkan Jihohin Arewa 19 don matso da bankuna kusa da jama’a musamman mazauna karkara.

ABUJA, NIGERIA - Yankin Arewacin Najeriya ya kasance ba tare da bankin shiyya ba tun rushewar jarin bankin Arewa mai helkwata a Kano.

Arewa House

Kazalika shirin ya kawo zantawa da shugabannin majalisar matasan Arewa kan bukatun matasan yankin na hanyoyin da rayuwar su za ta inganta.

Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Shawarar Kafa Bankuna Mallakar Yankin Arewacin Najeriya, Fabrairu 15, 2023.mp3