AREWA A YAU: Muhimmancin Ziyarar Gidajen Marayu Da Marasa Galihu, Agusta 23, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon mun duba muhimmancin ziyarar gidajen marayu da sauran mararsa galihu dake kowane yanki na Arewacin Najeriya.

An samu karin marayu a Arewacin Najeriya sanadiyyar hare-haren 'yan ta'adda, barayin daji da fada tsakanin manoma da makiyaya, ga kuma fitinar kabilanci a wasu sassa.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimmancin Ziyarar Gidajen Marayu Da Marasa Galihu, Agusta 23, 2023.mp3