Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Wata Kungiyar Najeriya Ta Goyi Bayan Sulhu A NIjar, Agusta 16, 2023


Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - AREWA A YAU: A shirin Arewa A Yau na wannan makon mun sake duba dangantaka ko bayanan al’ummar Arewacin Najeriya kan halin da ake ciki na juyin mulki a jamhuriyar Nijar.

Wata kungiya mai taken AREWA INA MAFITA ta gudanar da zanga-zangar lumana a Kaduna don mara baya ga masu gwagwarmayar samar da sulhu tsakanin ECOWAS da sojojin da su ka yi juyin mulki a Nijar. Shugabar kungiyar Zainab Turaki ta ce ta tara sauran wakilan ta daga jihohin Arewa ne don gudanar da gangamin na nuna goyon bayan bin dukkan matakan sulhu da sojojin.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

AREWA A YAU: Wata Kungiyar Najeriya Ta Goyi Bayan Sulhu A NIjar, Agusta 16, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG