AREWA A YAU: Muhimmancin Ilimantarwa Da Kula Da Tarbiyyar Yaran Makiyaya, Satumba 06, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon mun duba muhimmancin ilimantarwa wajen tarbiyyatar da yaran makiyaya da ke dazukan Arewacin Najeriya da su kan shiga kudanci don samun ciyawa.

Kungiyar Fulani makiyaya ta Myetti Allah Kautal Hore ta ce ilimantar da 'ya'yan makiyaya ne kadai hanyar raba su da miyagun iri wanda hakan na nuna yadda rashin ilimi kan sa wasu daga makiyaya daga dazuka shiga miyagun laifuka musamman in shanunsu suka kare.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimmancin Ilmantar, Tarbiyar Da Yaran Makiyaya, Satumba 06, 2023.mp3