AREWA A YAU: Muhimman Bayanai Kan Wasu Dattawan Arewa Da Suka Rasu, Satumba 13, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon za mu duba muhimman bayanan wasu manyan dattawan Arewa biyu wadanda su ka riga mu gidan gaskiya. Za mu fara da marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu, wanda a taron da JIBWIS ta shirya gabanin babban zaben 2019 kan yaki da shan miyagun kwayoyi wanda ya kawo matukar illa a yankin jihohin Arewacin Najeriya ya yi bayani.

Sai kuma mu duba rayuwar Arewa a baya daga bakin marigayi Dr. Shettima Mustapha.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimman Bayanai Kan Wasu Dattawan Arewa Da Suka Rasu, Satumba 13, 2023.mp3