AREWA A YAU: Tarihin Yadda Ake Taimakekeniya A Da A Arewacin Najeriya - Kashi Na Biyu, 11 Janairu, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

A cikin shirin na wannan makon mun ci gaba ne da wanda mu ka fara a makon jiya da ya duba yadda tarihin yankin Arewa ya ke a baya inda mutane kan taimakawa juna ta hanyar marabtar baki, kyautata makwabtaka, tallafawa marayu da sauran su.

ABUJA, NIGERIA - A shekarun da a ke magana akwai al’adar taruwa a waje daya mutane su fito da abinci daga gidajen su inda hatta wanda ba shi da gida ko bako zai samu abinci ya ci ya koshi cikin karramawa.

Saurari cikakken shirin.

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Ci Gaban Tarihin Yadda Da A Arewacin Najeriya Ake Taimakawa Juna, Janairu 11, 2023.mp3