AREWA A YAU: Tarihin Huldar Arewacin Najeriya Da Jamhuriyar Nijar, Agusta 02, 2023

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

ABUJA, NIGERIA - A shirin Arewa A Yau na wannan makon, mun duba bayanan huldar Arewa ta tarihi da Jamhuriyar Nijar a yayin da sojoji suka amshe madafun iko a birnin Yamai. Da yawa masu sharhi a Arewa na mara baya ga bin matakan sulhu don kaucewa fito na fito a yunkurin dawo da mulkin farar hula karkashin shugaba Muhammad Bazoum.

Saurari shirin da Nasiru Adamu El-Hikaya ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Tarihin Huldar Arewacin Najeriya Da Jamhuriyar Nijar, Agusta 02, 2023.mp3