A cikin shirin na wannan makon mun duba dukiyar Arewacin Najeriya kamar ma’dinai, noma da kiwo da sauran su.
ABUJA, NIGERIA - An fahimci cewa rashin fasahar samun wannan dama ya janyo akasarin jama’a da ke zaune a karkara ba sa cin gajiyar arzikin da ke kewaye da su.
Hakanan shirin ya duba muhimmancin karfafa ilimin mata a matsayin su na iyayen da su ka fi kusa da yara. Mun samu tattaunawa da Sarkin Muri Alhaji Abbas Tafida da Hajiya Bilkisu mai asusun MINAL na ilimi.
Saurari cikakken shirin daga Nasiru Adamu El-Hikaya:
Your browser doesn’t support HTML5