VOA60 DUNIYA: Ana Sa Ran Yin Zaben Fidda Gwani A Laberiya

Your browser doesn’t support HTML5

Ana sa ran yin zaben fidda gwani a Laberiya, tsakanin tsohon zakaran kwallon kafa George Weah, da mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai, ganin babu wanda ya sami kashi 50 cikin 100 da ake bukata don cin zabe.